Amurka
Hedkwatar tsaron Najeriya ta kore fargabar da mutane ke yi kan illar turo sojojin Amurka, ta ce hakan ba zai taba yancin kasar ba kuma komai an yi shi bisa tsari.
Mutumin da alkaluma suka nuna ya zarce kowa kudi a duniya, Elon Musk ya haddasa muhawara a kafafen sada zumunta bayan ya ce kudi ba zasu sayi farin ciki ba.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gargadi jagoran Iran Ayatollah Ali Khamenei yayin da rikicin kasashen biyu ke kara tsananta a kwanakin nan.
Abokin huldar Jeffrey Epstein, Jide Zeitlin ya ambaci sunayen Ngozi Okonjo-Iweala da kuma Muhammadu Sanusi II a wata liyafa da aka so shiryawa a 2018.
Amurka za ta buɗe sabon ofishin jakadancinta na $537m a Legas zuwa 2028; mutum 2,500 suna aiki a wurin duk da fargabar korar ƴan Najeriya daga Amurka a yau 2026.
A labarin nan, za a ji ceewa yan majalisar Amurka sun dage, ana son a karbi shaidu don tabbatar da zargin yi wa kiristoci kisan kare dangi a Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta sanar da cewa sojojinta da ke Gabas ta Tsakiya sun harbo wani jirgin leken asirin Iran a kusa da teku. Iran ta ce jirgin ya gama aikinsa.
Kwamandan sojojin Amurka na AFRICOM, Janar Dagvin Anderson ya ayyana Najeriya a matsayin babbar abokiyar yaki da 'yan ta'addan ISIS da Al-Qaeda a wani taro.
Kasar Amurka ta aike da rukunin sojoji zuwa Najeriya domin karfafa yaki da ta’addanci a Yammacin Afirka, bisa yarjejeniya tare da gwamnatin Najeriya.
Amurka
Samu kari