Amurka
Kungiyar IPOB ta ki yarda da maganar dan majalisar Amurka, Riley Moore kan neman Najeriya ta cigaba da zama kasa daya. IPOB ta ce tana son kafa kasar Biyafara.
A labarin nan, za a ji cewa bayanai sun kara fitowa a kan yarjejeniya tsakanin Najeriya da Amurka bayan zargin da aka yi na cewa ana kashe kiristoci a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da tawagar sojojin Amurka karkashin babban kwamandan rundunar Amurka da ke aiki a kasashen Afrika, Janar Dagvin R. Anderson.
Iran ta yi barazanar kai wa sansanonin Amurka hari idan aka kawo mata farmaki. Minista Araghchi ya bayyana tattaunawar nukiliya a Oman a matsayin kyakkyawan farawa.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin majalisar Amurka ya yi tir da yadda Najaeriya ta bayar da kwangilar $9m ga wani kamfanin kasar don gyara zargin kisan kiristoci.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya yi gargadi kan masu neman a raba Najeriya. Ya ce zuwansa kasar ba shi da alaka da neman raba kasar ko ta wace hanya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi magana kan tattaunawar da aka yi tsakanin Amurka da Iran. Trump ya bayyana cewa tattaunawar ta yi ma'ana sosai.
Manjo Janar Ijioma mai ritaya ya bukaci yan Najeriya da kada su yi tunanin sojojin Amurka za su fito filim yaki su tunkari yan bindiga, ya ce ba haka abin yake ba.
Magajin garin New York, Zohran Mamdani ya karanta aya da hadisin Annabi SAW a kan girmama baki. Ya bukaci Amurka ta yi koyi da Annabi Muhammad wajen girmama baki.
Amurka
Samu kari