Amurka
Rundunar sojojin ruwa ta kasar Amurka ta tabbatar da hatsarin jiragenta biyu a tekun kudancin China, ta ce babu wanda ya rasa rayuwarsa a hadurran biyu.
A labarin nan, za a ji cewa wata kotun Amurka ta tabbatar da cewa tsohon Manajan Darakta a kamfanin mai na Najeriya, Paulinus Okoronkwo ya karbi cin hanci.
Kungiyar kare hakkin Musulmi, MURIC ta zargi shugabannin Kiristoci da amfani da Amurka wajen matsa wa gwamnati lamba domin nuna wariya ga Musulmai a Najeriya.
Shugaba Donald Trump ya fara gina sabon dakin taro da zai lakume dala miliyan 250 a Fadar White House, inda aka hango masu aiki na rushe wani bangare na East Wing.
A labarin nan, za a ji cewa Amurka ta yi barazanar murkushe Hamas a kan yarjejeniyar zaman lafiya da aka kulla da Isra'ila duk da kungiyar ta karyata kai hari.
Ayatollah Ali Khamenei ya yi watsi da tayin zama da shugaban Amurka, Donald Trump ya masa kan mallakar nukiliya. Ya ce Amurka 'yar ta'adda ce kan rikicin Gaza.
Isra’ila ta kai hare-haren sama a Gaza, ta kashe mutane 45 ciki har da mata da yara, duk da yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ta shiga tsakani.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya gargadi mutanen Amurka da ke Najeriya kan zanga zangar da ake shirin yi a ranar 20 ga Oktoban 2025 kan sakin Nnamdi Kanu
Hadimin shugaba Donald Trump, Massad Boulos ya karyata cewa ana yi wa kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Ya ce an fi kashe Musulmi a kan Kiristoci.
Amurka
Samu kari