Amurka
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taba yi wa shugaban Amurka, Donald Trump, bayani gamsashshe kan zargin yi wa Kiristoci kisan gilla a Najeriya.
Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bukaci Shugaba Tinubu ya dauki mataki kan barazanar Donald Trump ga Najeriya, yana kiran hakan cin mutuncin kasa.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya nuna damuwa kan maganganun Donald Trump game da Najeriya bayan zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan bazaranar da shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi. Ta bayyana cewa nan bada jinawa ba shugabannin biyu za su hadu.
Babban lauya a kasar Amurka, Ron Filipkowski ya ce maganganun Shugaba Donald Trump kan barazana ga Najeriya kan yi kama da rashin daidaituwar hankali.
Fotaccen malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaban kasa, Bola Tinubu game da barazanar Amurka inda ya ce ana shirin tumbuke shi.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya yi martani ga sanatan Amurka, Ted Cruz, wanda ke shirin gabatar da kudirin hana shari'ar musulunci a Najeriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi barazanar aika sojojin Amurka zuwa Najeriya idan gwamnati ta kasa dakatar da kashe-kashen Kiristoci a kasar.
Sanata Ali Ndume ya ce sakacin gwamnatin tarayya da Majalisar Dattawa ne ya jawo Amurka ta saka Najeriya a kasashen da ake da babbar damuwa kan yancin addini.
Amurka
Samu kari