Amurka
Babban basarake mai rike da sarautar Oluwo na Iwo, Abdulrosheed Akanbi, ya yi magana kan yakin Amurka da Iran. Ya bayyana abin da ya kamata Trump ya yi wa Iran.
Wani jirgin ruwan yakin Amurka wanda ke tafiya a karkashin ruwa ya nutsar da wani jirgin ruwan yakin Iran. An samu asarar rayuka ma'aikata da dama.
Ma'aikatar tsaron Amurka ta yi ikirarin cewa dakarun kasar sun yi ajalin wanda ke jagorantar rundunar da ke kitsa yadda za a ga bayan shugaban kasa, Donald Trump.
Primate Elijah Ayodele, jagoran cocin INRI Evangelical Spiritual da wuya Amurka da Isra'ila su iya yin nasara a kan Iran bayan kasahe Ayatollah Khamenei.
Jamhuriyar Iran ta dage bikin bankwana da Ayatollah Ali Khamenei bayan harin hadin gwiwar Amurka da Isra’ila ya kashe shi tare da iyalansa a Tehran
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi magana kan yiwuwar kasancewar Iran a gasar cin kofin duniya. Donald Trump ya nuna cewa bai damu da hakan ba.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta yi wa Amurka barna bayan ta kai harin ramuwar gayya a kan wasu daga cikin sansanin sojojinta da ke Gabas ta Tsakiya.
Hukumomim Iran sun tabbatar da cewa suna kokarin nada wanda zai gaji kujerar marigayi jagoran addini na kasar, Ayatollah Ali Khamenei, wanda aka kashe ranar Asabar.
Iran ta ce ba za ta yi zaman sulhu da Amurka ba yayin da yaki tsakaninsu ya shiga rana ta biyar. Isra'ila ta ce Iran na da karfin makaman linzami har yanzu.
Amurka
Samu kari