Amurka
A labarin nan za a ji cewa kasar Isra'ila ta ci gaba da barazana ga jamhuriyyar Musulunci ta Iran bayan ta samu damar hallaka jagoran addinin kasar, Khamenei.
Gwamnatin Amurka ta saki sunaye da hotunan sojojin Amurka da Iran ta kashe a harin da ta kai musu a kasar Kuwait. 'Yan Amurka sun nuna damuwa tare da ta'aziyya.
Rundunar sojin Amurka ta ce ta kai harin hadin gwiwa kan 'yan ta'adda a kasar Ecuador. Shugaban rundunar ya bayyana cewa sun samu nasara a harin, ya godewa Ecuador.
Wata majiya ta ce shugaban Amurka ya tattaunawa da shugabannin Kurdawa a shirin tayar da hankali domin samun damar kwace Iran da sauya gwamnatin kasar.
A labarin nan, za a ji cewa wani jirgi mara matuki da ake zargin na Iran ne ya kai hari kan ofishin jami'an leken asirin Amurka na CIA da ke kasar Saudiyya.
Babban jami'in a ma'aikatar yakin Amurka ya bayyana wa majalisa kasar cewa Isra'ila ce ta kashe jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei a harin da aka kai.
Iran ta kai hari Dubai da jirgi marar matuki a yau 3 ga Maris, 2026. Bidiyo ya nuna ofishin jakadancin Amurka yana ci da wuta daga nesa. An fara kwashe mutane.
Rahotannin da muke samu sun tabbataar da cewa hukumar leken asiri ta CIA ta bai wa Isra’ila bayanan sirri kan inda Ali Khamenei yake kafin a kai harin
Spain ta haramta amfani da sansanoninta ga Amurka don kai hari Iran. Pedro Sanchez ya soki Amurka yayin da Biritaniya da Jamus suka goyi bayan hare-haren.
Amurka
Samu kari