Amurka
Tsohon soja Brian McGinnis ya tayar da rigima a majalisar Amurka kan yaƙin Iran, inda aka kama shi bayan zanga-zanga, lamarin ya jawo hankalin duniya.
Sabon shugaban rundunar yan sandan Najeriya, IGP Tunji Disu ya bayyana cewa rundunar na bibiyar abubuwan da ke faruwa a Gabas ta Tsakiya domin shirin ko ta kwana.
Shugaban cibiyar MINILS, Issa Aremu, ya yabawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan rawar da ya taka dangane da batin zargin kisan Kiristoci a Najeriya.
Fadar Kremlin ta bayyana cewa Iran ba ta roƙi taimakon soji daga Rasha ba duk da hare-haren Amurka da Isra'ila inda ta jaddada matsayinta a kan rikicin.
Dakarun Iran sun tabbatar da cewa sun kai hari kan tankar man Iran a cikin teku bayan kai hari kan jirginta na tafiya a teku bayan dawowa daga kasar Indiya.
Adadin wadanda suka mutu a yaƙin Iran ya zarce 1,000 ciki har da yara 175. Amurka ta rasa sojoji 6, yayin da rikicin ya bazu zuwa Lebanon, Kuwait, da Iraki.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya sanar da cewa ya rufe ofishinsa da ke Abuja saboda fargabar barkewar zanga-zangar da ke da alaka da kashe Khamenei a Iran.
Kasar Iran ta ce ta kashe sojojin Amurka a kwana biyar da suka shafe suna gwabza yaki da Amurka/Isra'ila a Gabas ta Tsakiya. Ali Larijani ne ya fadi haka.
An gudanar da taron tsaro a Abuja, inda ministan tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana rawar da sojojin Amurka za su yi a Najeriya bayan sauke su a Bauchi.
Amurka
Samu kari