Amurka
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yakar Iran ita ce hanyar samun nasara a Gabas ta Tsakiya, yayin da rikicin ke jawo tashin hankali da asarar rayuka.
A labarin nan za za a ji cewa kasar Switzerland na ganin yakin da Amurka da Isra'ila suka kaddamar a kan Iran zai iya ruguza tsarin mutunta kasa da kasa.
Trump ya yi kakkausar suka ga Burtaniya kan tura jiragen ruwan yaƙi zuwa Gulf. Starmer ya kare matakinsa na hana Amurka amfani da sansanonin soji a yaki da Iran.
Sojojin Iran sun yi gargadi kan yaki mai tsanani da Amurka da Isra'ila, tare da haifar da tashin hankali a yankin, bayan harin da ya kashe Ayatollah Khamenei.
Sakataren Majalisar tsaron Iran, Ali Larijani ya bayyana cewa Amurka ta yi tsammani za ta ci banza ne a lokaci guda ta gama da Iran amma sai ta ga akasin haka.
Yakin Iran da Isra'ila na jawo rasa rayuwa da dukiyoyi a yankin Gabas ta Tsakiya wanda hakan ya jawo martanin malaman Musulunci da na Kirista a fadin duniya.
Dakarun sojojin Isra'ila sun sanar da cewa sun murkushe wasu muhimman jiragen yaki na kasar Isran da wani jerin hare hare da suka kai birnin Tehran.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ja kunnen gwamnatin Amurka da kada ta kuskura ta yi tsaurin idon aika jiragen ruwanta su wuce ta mashigar Hormus.
Amurka ta kashe dala biliyan 5.82 a sa’o’i 100 na farkon yaƙi da Iran. Iran ta lalata radar Amurka ta dala biliyan 1.1 da jiragen F-15E a Qatar da Kuwait.
Amurka
Samu kari