Amurka
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce Iran na da makamai masu linzami fiye da yadda aka zata, yana zargin cewa kasar na shirin kai hari kan kasar.
Farashin danyen mai ya sauka a kasuwannin duniya biyo bayan kalaman da shugaban kasar Amurka ya yi kan Iran. Iran ma ta mayar masa da martani mai zafi.
Jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi martani kan barazanar Donald Trump na kai hari kan Iran, yana gargadinsa da barazanar da ba ta da tasiri ga tsaron man fetur
Sojojin Iran ta bukaci kasashen da ke son wucewa da mai zuwa kasuwannin duniya su kori jakadun Amurka da Isra'ila. Sun ce wanda ya kori jakadun zai wuce ta Hormuz.
Jakadan Iran Najeriya, Gholamreza Mahdavi Raja, ya bayyana abin da Amurka da Isra'ila ke son cimmawa ta hanyar kai hare-hare a kasarsa. Ya ce akwa wata manufa.
Rundunar sojin Iran ta IRGC ta yi wa Donald Trump martani game da maganar tsayar da yaki da ya ke cewa za a yi a 'yan kwanaki masu zuwa. Sun ce sun yi wa Amurka illa
Yakin Iran da Amurka/Isra'ila ya tayar da hankali a tsakanin jami'an gwamnatin Trump saboda tashin farashin man fetur a Amurka da sauran kasashen duniya.
Wasu sanatoci na jam'iyyar Democrats a kasar Amurka sun bukaci a gudanar da bincike kan wani hari da ake zargin dakarun sojojin kasar sun kai a Iran.
Gwamnatin Donald Trump ta gargadi Afghanistan game da kama wasu 'yan Amurka. Amurka ta ayyana Afghanistan a matsayin kasa mai kama mutane bisa zarge-zarge.
Amurka
Samu kari