Amurka
Rundunar IRGC ta kasar Iran ta ba da sanarwar cewa ta kaddamar da hari mafi zafi kan Isra'ila tun farkon fara yaki. Ta bayyana cewa an kwashe sa'o'i ana kai hari.
A watan Yuni na shekarar 1967 dakarun kasar Isra'ila suka kai hari kan wani jirgin ruwan Amurka ta kashe sojoji da fararen hula 37 da jikkata mutum 171.
Wasu rahotanni daga Iran da Isra'ila sun nuna cewa sabon jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei ya samu rauni a kafa a harin da Amurka da Isra'ila suka fara kaiwa
A labarin nan, za a ji gwamnati ta dauki mataki yayin da farashin fetur ke tashin gwauron zabo a duniya, a yanzu Shugaba Bola Tinubu zai wadata kasa da CNG.
Kungiyar Amnesty International ta yi zargin cewa an DSS ta kama wani matashi a Kaduna ranar Juma'a kan zargin magana a kan yakin da Iran ke yi da Amurka da Isra'ila.
Kasar Koriya ta Arewa, karkashin shugaba Kim Jong Un ta nuna goyon baya ga Mojtaba Khamenei tare da caccakar Amurka da Isra'ila kan kai hari Iran.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ta fara taimakon 'yan kasarta da ke son barin Iran yayin da yakin Gabas ta Tsakiya ke gudana.
Russia ta musanta zargin bayar da bayanan sirri ga Iran a kan kadarorin sojojinta a Gabas ta Tsakiya, bayan tattaunawar Donald Trump da Vladimir Putin.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin ruwan Amurka ta sanar da cewa jami'anta ba za su iya raka jiragen mai da ke son wucewa ta Hormuz ba a yanzu.
Amurka
Samu kari