Amurka
Gwamnatin Amurka tare da jami'an tsaro na cigaba da bincike domin gano Janar William Neil McCasland da ya yi batan dabo, an neme shi amma har yau ba a ganshi ba.
Rahoton leken asirin Amurka ya sake gano cewa duk da barin wutar da ake yi, har yanzu gwamnatin Musulunci ta Iran nan daram kuma tana da goyok bayan yan kasa.
Amurka na amfani da kasashen Musulmi hudu domin shawo kan Iran a yakin da take da Iran. Kasashen su ne Oman, Pakistan, Turkiyya da Masar. Iran ta kafa sharudan 3.
A labarin nan, za a ji cewa wani bincike da aka gudanar ya tabbatar da cewa Amurka ce ta jefa bam a kan wasu dalibai da ke Iran bayan ya sha musanta hakan.
Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya koka cewa za su kashe kudi sosai a yakin da suka fara da Iran. Ya bayyana cewa yakin ya riga ya zama dole.
Kungiyar IMN ta 'yan Shi'a a ta sanar da cewa za ta fito zanga-zangar ranar Kudus da kuma nuna fushin kashe Khamenei a Abuja, ta yi wa Amurka raddi.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kara jan kunnen Iran kan yunkurin dasa nakiyoyi a mashigar Hormuz da jiragen mai ke wucewa.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana cewa duk da an yi wa Iran illa a hare-haren da Amurka da Isra'ila suka kai, har yansu kasar na da sauran karfi.
Gabas ta Tsakiya: Ana fargabar kasar Iran na iya kai hari Camp Lemonnier, wanda shi ne kaɗai babban sansanin sojin Amurka na din-din-din a nahiyar Afrika.
Amurka
Samu kari