Amurka
Babban lauya mai kare hakkin dan Adam, Femi Falana ya ce akwai darasin da Najeriya za ta koya a yaki da Amurka ke yi da Iran. YA ce dole Najeriya ta tashi tsaye.
Malamin addinin Musulunci, Dr Bashir Aliyu Umar ya caccaki gwamnatin Najeriya kan kama masu sukar Isra'ila da Benjamin Netanyahu kan yakin da ake yi da Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Joe Cirincione, wani masanin harkokin tsaro ya yi hasashen yakin da Amurka ke yi da Iran zai iya jawo mata gagarumar matsala.
Amurka ta rasa jirgin KC-135 a yammacin Iraki yayin yakin Iran. CENTCOM ta ce hatsarin ba harin makiya ba ne kuma yanzu haka ana neman mutanen ciki.
Firaministan Isra'ila, Netanyahu, ya ce Mojtaba Khamenei ba zai iya fitowa bainar jama'a ba, yayin da Iran ke ci gaba da kai hari kan sansanonin sojojin Amurka.
Donald Trump ya ce ba zai iya ba da tabbacin tsaron tawagar kwallon kafa ta Iran a gasar cin kofin duniya, bayan ministan wasanni ya bayyana dalili na rashin halarta
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei ya sha alwashin daukar fansar mahaifinsa da sauran wadanda suka yi shahada a yakin kasar da Amurka/Isra'ila.
Babban jirgin ruwan daukar jiragen sama na Amurka, USS Gerald Ford, ya gamu da gobara a cikin teku. Hukumomi sun yi bayani kan dalilin tashin gobarar.
Gwamnatin Isra'ila ta bayyana shakku karara a shirinta na kawo sauyin gwamnati a Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ta ce har yanzu yan kasar na tare da ita.
Amurka
Samu kari