Amurka
Rahoto ya nuna cewa Isra'ila na samun karancin makaman kare kai daga makamai masu linzami yayin yakin da take yi da Iran, al'amura sun bayyana ga Amurka.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa zai yanke shawarar lokacin kare yakin da Iran yana ganin dakarun kasarsa na samun nasara tare da Isra'ila.
Sahugaban Amurka Trump ya ci alwashin kai farmaki kan wani tsibiri da ke cikin kasar Iran don raba kasar da fitar da man fetur zuwa wasu kasashen waje.
Gwamnatin Amurka ta sayi sabbin makamai dag Ukraine domin amfani da su a yakin da take yi da Iran don rage kashe kudi wajen kado jiragen drone na Iran.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa har yanzu gwamnatinsa ba ta shirya tsayawa domin kulla yarjejeniyar kawo karshen yakin da ake yi da Iran ba.
Donald Trump ya bukaci kasashe biyar su tura jiragen yaki zuwa mashigar Hormuz, inda Japan da Faransa suka nuna rashin amincewa, yayin da Iran ke fuskantar rikici.
Rundunar Juyin Juya Hali ta Iran ta yi barazanar kashe Benjamin Netanyahu bayan harin da ya kashe Ayatollah Khamenei, rikicin ya kara tsananta tsakanin kasashen.
Ɗan majalisar California, Matt Haney, ya gabatar da kudirin doka AB 2017 domin ayyana ranakun Babbar Sallah da Karamar Sallah a matsayin hutun hukuma
Ministan harkokin waje na Iran,Abbas Araghchi ya tabbatar da cewa babu wata matsala a tattare da jagoran addinin kasar, Mojtaba Khamenei bayan ya ji raunuka.
Amurka
Samu kari