Amurka
Dan majalisa a Amurka, Riley Moore, ya yi tsokaci kan harin da kasarsa ta kawo a Najeriya. Ya bayyana cewa harin ya hana kisan Kiristoci lokacin Kirsimeti
Jam’iyyar PDP a jihar Kwara ta caccaki gwamnatin AbdulRazaq kan yin shiru bayan fashewar bam a Offa, lamarin da ya jefa mazauna yankin cikin fargaba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ya sauya ranar kai harin sojoji kan ’yan ISIS a Najeriya zuwa ranar bikin Kirsimeti domin wani dalili na musamman.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ta sayi jiragen yaƙi masu saukar ungulu huɗu daga Amurka, waɗanda za su iso ƙasar nan nan gaba kaɗan
Shehu Sani ya ce karbar taimako wajen kawo farmaki da izinin Najeriya da Amurka ta yi ba tauye hakkin kasa ba ne. Ya ce za a iya neman agajin Rasha da China.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya yi martani kan harin da Amurka ta kawo Najeriya. Ya bukaci jama'a su kwantar da hankulansu.
Najeriya ta fadi ainihin wuraren da bama-baman da Amurka ta harbo Najeriya suka sauka bayan Donald Trump ya kawo hari. Burbudin makamai sun sauka a Jabo da Offa
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi bayani game da harin da sojojin Amurka suka kai jihar bisa umarnin shugaba Donald Trump. Ta bayyana cewa ba a kashe farar hula ba.
Wani shugaban Tiv ya rubutwa wasika ga Donald Trump na Amurka kan bukatar kai hari Benue da wasu jihohi a Arewa ta Yamma da Arewa maso Gabas bayan harin Sokoto.
Amurka
Samu kari