Amurka
Shugaban Amurka Donald Trump ya mayar da martani kan murabus din babban jami’in yaki da ta’addanci Joe Kent, wanda ya yi murabus saboda adawa da harin a Iran.
Ƙasashen NATO ƙarƙashin jagorancin Jamus sun yi watsi da kiran Trump na shiga yaƙin Iran, suna masu cewa Amurka ba ta tuntuɓe su ba kafin ta fara wannan yaki.
Daraktan cibiyar NCTC Joseph Kent ya yi murabus, yana zargin cewa Isra'ila ce ta tunzura Trump shiga yaƙi da Iran wanda ba shi da amfani ga kasar Amurka.
An yada wasu rahotanni masu nuna cewa an dauki jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei, zuwa Rasha don jinya. Jakadan Iran a Rasha ya yi bayani.
An shiga rudani kan batun mutuwar shugaban Majalisar tsaron Iran, Ali Larijani bayan sanarwar da Isra'ila ta fitar, an ga ya wallafa sako a shafinsa.
Isra'ila ta fito ta yi ikirarin yin barna ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ministan tsaron Isra'ila, Israel Katz, ya ce za su ci gaba da kai hare-hare a Iran.
Gwamnatin kasar China ta bayyana shirinta na kai wa mutanen Iran da wasu kasashe 3 a Gabas ta Tsakiya tallafin jin kai domin rage masu radadin yakin da ake.
Majiyoyi sun bayyana gargadin da aka yi wa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kafin fara yaki da Iran. Trump ya fito ya ce ya yi mamakin martanin Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta sha alwashin saka kafar wando daya da Amurka game da batun kisan dalibai, musamman mata a kasar a yakin da ake gwabzawa.
Amurka
Samu kari