Amurka
Babban kwamanda a rundunar sojojin Iran ya bayyana tanadin da suka yi wa shugaban kasar Amurka, Donald Trump. Ya ce sun shirya masa abin ban mamaki.
Firayimistan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa kasar ita kaɗai ta kai harin kan Iran, yana musanta zargin Amurka ta shiga rikicin da ake yi.
Rundunar IRGC ta kasar Iran ta yi ikirarin farmakar jirgin yakin Amurka. Mahukunta a Amurka sun tabbatar da cewa jirgin ya samu matsala a sararin samaniya.
Kasashen Rasha, Faransa, India, Pakistan da Azerbaijan sun kira Iran ta wayar tarho tun bayan fara yaki da Amurka da Isra'ila. Sun kira domin jaje da neman mafita.
Gwamnatin Amurka ta fara duba yiwuwar dage takunkumin da ta sanya kan mama Iran da ke kam hanya domin rade radadin tsadar makamashi a kasuwannin duniya.
Hukumar leken asirin Amurka ta mika rahoto kan shirin nukiliyar Iran ga Majalisar Dattawan Amurka, ta ce har yanzu jamhuriyar Musulunci ba ta sake gina su ba.
A labarin nan, za a ji cewa ma'aikatar tsaron Amurka na neman karin biliyoyin Daloli domin ta kara karfi da azama wajen hada gwiwa da Amurka a kara matsa wa Iran.
A labarin nan za a ji cewa wani babban jirgin yakin Amurka ya janye daga Gabas ta Tsakiya inda ake ci gaba da gwabza yaki da Iran bayan ta hada kai da Isra'ila.
A labarin nan, za a ji Iran ta yi tir da shirun da Majalisar Dinkin Duniya ta yi , ta zuba ido Isra'ila da Amurka na kashe manyan jami'an kasarta.
Amurka
Samu kari