Amurka
Amurka ta fito fili ta fadawa Isra'ila cewa yaki da Iran zai dauki lokaci mai tsawo kafin a kawo karshensa. Wani rahoto ya ce yakin zai iya kaiwa Satumban 2026.
Harin da Iran ta kai a Isra’ila ya jawo ta ayyana dokar ta-baci bayan harin makamai, ta rufe makarantu, wuraren aiki tare da hana tarukan jama’a domin tsaro.
Ministan kudin Amurka, Scott Bessent, ya yi tsokaci kan batun ci gaba da daukar nauyin yaki da Iran ta fuskar kudade. Ya yi watsi da batun kara haraji.
Gwamnatin Burtaniya ta musanta ikirarin Isra'ila cewa Iran na shirin harba makamai masu linzami zuwa Turai, yayin da take kauce wa goyon bayan barazanar Trump.
Kasar Iran ta maida martani kai tsaye ga kawayen Amurka kan mashigar ruwa ta Hormuz bayan barazanar da Shugaba Donald Trump ya yi mata na kai hari.
Binciken kwakwaf da aka yi ya karyata ikirarin cewa an kai hari kan jerin motocin Donald Trump, yana mai cewa labarin ba gaskiya ba ne kuma jita-jita ce.
Shugaba Donald Trump ya barazana kan tashoshin wutar Iran, yayin da rikicin ke kara tsananta bayan hare-haren da sojojin Isra'ila suka kai a kudancin Isra'ila.
Rahotanni sun nuna cewa an fara rana mai tsananin zafi a Yammacin Amurka a daidai lokacin da kasar ke yaki da Jamhuriyar Musulunci ta Iran, an gargadi mutane.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC), ta yi ikirarin harbin jirgin yakin Isra'ila. Isra'ila ta ce an yi yunkurin harbin jirgin.
Amurka
Samu kari