Amurka
Rahotanni sun ce an kashe Ayatollah Ali Khamenei a hare-haren Amurka da Isra'ila yau 28 ga Fabrairu, 2026. Iran ta musanta yayin da Trump ke fatan sauyin mulki.
Ministan harkokin waje na Iran, Abbas Araghchi ya ce sauya gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran abu ne da ba zai yiwuwa saboda goyon bayan da take samu.
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi ya tabbatar da cewa jagoran addini na kasar, Imam Khamenei da manyan jami'an gwamnati na nan a raye.
Amurka da Isra'ila sun kai hare-hare kan kasar Iran. Hare-haren sun shafi birnin Tehran da wasu birane a Iran. Ayatollah Ali Khamenei ya tsira a hare-haren.
Gwamnatin kasar Rasha ta yi Allah wadai da farmakin da Amurka da Isra'ila suka fara kaiwa Iran, tana mai cewa hakan babbar kasada ce da ka iya jawo barkewar rikici.
A labarin nan za a ji cewa kasar Faransa ta bayyana rashin jin dadi da yaki ke neman barkewa a tsakanin Iran da Isra'ila bayan hare-hare da suka kai wa junansu.
Fashe-fashe sunfirma a Riyadh, Dubai da Abu Dhabi bayan harbin makamai masu linzami daga Iran. Rahotanni sun ce mutum guda ya mutu. Rikici na fuskantar hadari.
Kasashen Larabawa 8 sun rufe sararin samaniya yau 28 ga Fabrairu, 2026 sakamakon yakin Amurka da Iran. Kamfanonin jirage sun soke tashi yayin da rikicin ke fadada.
Iran ta kai wa sansanonin Amurka hari a UAE, Qatar, Bahrain, da Kuwait. An kashe mayaka 2 a Iraki yayin da ake fargabar yaƙin duniya zai iya barkewa.
Amurka
Samu kari