Amurka
Fadar White House a Amurka ta musanta rade-radin cewa an kwantar da Shugaba Donald Trump a asibitin Walter Reed da ke birnin Washington DC na kasar.
Shugaban Amurka Donald Trump na Amurka ya kauracewa fitowa bainar jama’a a Washington, D.C., yayin da fadar White House ta ce yana aiki ba dare ba rana.
Kasar Rasha ta yi kakkausar suka kan harin makami mai linzami da aka kai kusa da tashar nukiliyar Bushehr, inda aka samu asarar rai da kuma raunata wasu.
A labarin nan, za a ji cewa Donald Trump ya bayar da sabon wa'adi ga Iran gane da bude mashigar Hormuz da ke jigilar jiragen ruwa musamman masu dakon mai.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta ce ta samu damar faɗo da wasu jiragen abokan gaba da ke ƙoƙarin kai mata hari a yaƙin Gabas ta Tsakiya da ke gudana a yanzu.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta tura sababbin na’urorin kariyar sama, ta ce za ta kwace cikakken iko kan sararin samanta yayin yaki da kasashen Isra'ila da Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchiya bayyana yadda kafafen yada labarai da ke Amurka ke juya masu magana game da sulhu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi maganganu kan yakin da kasarsa ke yi da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Daga baya ya warware wasu daga cikinsu.
A labarin nan, za a ji wani kamfanin Amurka mai suna Von Batten-Montague York L.C, ya kinkimi dambarwar hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya da ADC zuwa Amurka.
Amurka
Samu kari