Amurka
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya sanar da cewa ya rufe ofishinsa da ke Abuja saboda fargabar barkewar zanga-zangar da ke da alaka da kashe Khamenei a Iran.
Kasar Iran ta ce ta kashe sojojin Amurka a kwana biyar da suka shafe suna gwabza yaki da Amurka/Isra'ila a Gabas ta Tsakiya. Ali Larijani ne ya fadi haka.
An gudanar da taron tsaro a Abuja, inda ministan tsaro Janar Christopher Musa ya bayyana rawar da sojojin Amurka za su yi a Najeriya bayan sauke su a Bauchi.
Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana cewa ya kira Firaministan Isra'ila kan yunkurin shiga Lebanon saboda harin Hezbullah don taimalon Iran
A labarin nan, za a ji cewa Sanatoci a Amurka sun ki amincewa da a sanya wa Shugaban kasa, Donald Trump takunkumi kan shiga yakin Isra'ila da Iran ba izini.
Wasu malamai sun yi gargadi kan zanga-zangar 'yan Shi'a da sauransu a Najeriya. Sun bayyana cewa akwai bukatar a kai zuciya nesa kan yakin Iran Amurka da Isra'ila
A labarin nan, za a ji cewa kungiyoyi da manyan kasashen a Afrika sun bayyana damuwa a kan yakin Iran, Amurka da Isra'ila da yadda lamarin zai shafi nahiyarsu.
Amurka ta nutsar da jirgin yaƙin Iran yayin da Trump ya soki Biritaniya kan kin ba shi goyon baya ya kai hari Iran daga sansanoninta. Bayani kan yakin a rana ta 5.
Kasar Kanada ta bayyana cewa tana ganin hare-haren Amurka da Isra'ila kan Iran sun karya dokar kasa da kasa, ta nemi a nemi masalaha a Gabas ta Tsakiya.
Amurka
Samu kari