Amurka
Shugaba Donald Trump ya gargaɗi Iran cewa zai shafe ta daga doron duniya a yau Talata, 7 ga Afrilu, 2026 muddin ba a buɗe mashigar Hormuz kafin karfe 8:00 ba.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana tsantsar mamakinsa kan yadda yan jamhuriyar musulunci ta Iran ke cewa a karo bayan an jefa masu bama-bamai.
Gwamnatin Tarayya ta kori Ba’amurke Alex Barbir daga Najeriya yau, bisa zargin tunzura jama’a da janyo kisan Musulmai biyu bayan jawabin sa a birnin Jos yau.
Rahotanni sun nuna cewa an kai hare-hare kan tsibirin Kharga na kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Tsibirin nan ne Iran ke fitar da mafi yawan man fetur dinta.
Shugaban Iran da mutane miliyan 14 a kasar za su fito wuraren da Trump ya ce zai kai hari kan bude mashigar Hormuz. Masoud Pezeshkian na cikin mutanen.
Jakadan Iran a Pakistan, Reza Amiri Moghadam ya ce nan ba da jimawa ba za a sanar da matsaya game da tattaunawar tsagaita wuta a rikicin Gabas ta Tsakiya.
Wani mummunan hari da kasar Isra'ila da Amurka suka kai Iran ya sauka kan wajen da Yahudawa suke taruwa suna bauta a Tehran. hrain ya lalata wajen bautar baki daya.
Sabon jagoran addini na kasar Iran, Mojtaba Khamenei, ya bayyana cewa gwiwoyin dakarun sojojin Iran ba za su yi sanyi ba kan kisan da ake yi wa kwamandojinsu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ya sha caccakar Joe Biden game da lafiyarsa, amma kuma yana yaba masa a halin yanzu.
Amurka
Samu kari