Amurka
A labarin nan, za a ji cewa jagoran adawa na kasar Isra'ila ya zargi Benjamin Netanyahu da jawo wa kasar babbar asara da ba a taba ganin irinta ba.
Shugaba Trump da gwamnatin Iran sun amince da tsagaita buɗe wuta na makonni biyu. Legit Hausa ta jero abubuwa 10 da ya kamata ku sani game da wannan yarjejeniya.
Gwamnatin Amurka ta yi asarar aƙalla jiragen yaƙi tara a yayin yakin da take yi da Iran a yankin Gabas ta Tsakiya, bisa hotuna da rahotanni suka sanar.
Mazauna Tehran sun fito kan tituna suna murna bayan sanar da tsagaita wuta na makonni biyu tsakanin United States da Iran bayan rikici mai tsanani.
Ofishin jakadancin Amurka a kasar Saudiyya ya gargadi Amurkawa kan zuwa aikin Hajjin bana na 2026 saboda yakin da Donald Trump ya kaddamar a Iran.
Wasu daga cikin Amurkawa sun fito zanga-zanga inda suka jaddada adawa da yaƙe-yaƙen da shugabansu Donald Trump ke jefa su a ciki tare da neman a tsige shi.
Wata 'yar majalisar Amurka, Ilhan Omar ta bukaci zama a majalisar kasar domin duba yiwuwar tsige shugaba Donald Trump kan barazanar aikata laifuffukan yaki a Iran.
Farashin mai ya fadi sosai a duniya bayan Amurka da Iran sun amince da tsagaita wuta na makonni biyu, tare da shirin bude mashigar ruwa ta Hormuz.
Iran ta tabbatar da tsagaita wuta da Amurka a yau Laraba, 8 ga Afrilu, 2026, tana mai iƙirarin nasara kan Trump da kuma kare hakkinta na tace nukiliya.
Amurka
Samu kari