Amurka
Shugaban Faransa, Emmanuel MAcron ya yi Allah wadai da harin Isra'ila a Lebanon bayan tsagaita wuta da aka yi. Yai yi magana da Amurka da kasar Iran.
Gwamnatin kasar Rasha ta yi magana kan tsagaita wuta da aka yi tsakanin Iran da Amurka. Ta bayyana Hormuz a matsayin makamin nukiliyar kasar Iran.
Gwamnatin Amurka ta ce rashin tsaro ya karu a Najeriya, za ta kwashe jami'anta a Abuja. Bayan turo sojoji ta yi gargadi kan zuwa wasu jihohin Najeriya.
Shugaban Majalisar dokokin Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf ya zargi Amurka da sabawa sharudda 3 daga cikin 10 na taagaita wuta tun kafin a fara tattaunawa.
Kasar Iran ta dauki zafi kan hare haren da Isra'ila ta kai Lebanon, ta bukaci Amurka ta zabi zaman lafiya ta hanyar tsagaita wuta ko yaki ta hannun Isra'ila.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar za ta yi zaman sirri don tattauna kan abubuwan da ke kunshe a yarjejeniya da kasar Musulunci ta Iran.
Dakarun sojojin Isra'ila sun kai hare-hare masu muni a kasar Lebanon. Hare-haren na sama da aka kai sun jawo asarar rayuka da raunata mutane da dama.
Kasar Iran ta bayyana cewa za ta iya ficewa daga yarjejeniyar tsagaita wuta matukar aka bar Isra'ila ta ci gaba da kai hare-hare kan kasar Lebanon.
An samu sabanin ra'ayi tsakanin yan majalisar Amurka bayan sanarwar da Shugaba Donald Trump ya yi ta tsagaita wuta a yakinsa da kasar Musulunci ta Iran.
Amurka
Samu kari