Amurka
A yayin da Legit.ng ke bibiyar zabukan Amurka na 2024, fitaccen malamin addini, Primate Elijah Ayodele ya bayyana hasashensa kan abin da zai faru a zaben.
Za a gudanar da zaben shugaban kasa na kasar Amurka a ranar Talata, 5 ga watan Nuwamban 2024. Akwai hanyoyin da ake bi wajen bayyana wanda ya yi nasara.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin mukaddashin hafsan sojojin Najeriya, Manjo-janar, Olufemi Olatubosun Oluyede yayin da Laftanar-janar, Taoreed Lagbaja ke jinya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tattauna da takwaransa shugaban ƙasar Amurka, Joe Biden, ta wayar tarho yau Talata, 29 ga watan Oktoba, 2024.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ba zai wakilci Najeriya a taron kasashen Commonwealth na 2024 da za a yi a Samoa kamar yadda aka tsara tun farko ba.
Tsohon shugaban hukumar zabe a Najeriya, Farfesa Humphrey Nwosu ya riga mu gidan gaskiya a birnin Virginia da ke Amurka yana da shekaru 83 a duniya.
Gwamnatin Najeriya ta ce ba dole sai kasashe sun rika daukar shawarwarin Asusun bayar da lamuni da sauran manyan hukumomin duniya ba domin ta gwada hakan.
A wannan labarin za ku ji cewa Asusun lamuni na duniya (IMF) ta bayyana cewa kudin Najeriya,wato Naira na farfadowa a kasuwar canjin kudi bayan dogo suma da ta yi.
Kasar Amurka ta bayyana cewa lokaci ya yi da Isra'ila za ta tsagaita wuta tare da kawo karshen kashe Falasdinawa da ke zaune a Zirin Gaza da aka shekara ana yi.
Amurka
Samu kari