Amurka
A labarin nan, za a ji shirin da gwamnatin Amurka ke yi na sayar da wasu makamai da su ka hada da rokoki, harsasai da bama-bamai masu linzami ga Najeriya.
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da wasu kasashen duniya domin samar da ayyukan yi ga yan Najeriya, ministan kwadago ya ce an fara cimma matsaya.
A labarin nan, za a ji cewa wata ganawa a tsakanin Shugaban Amurka, Donald Trumo da Vladimir Putin na Rasha ya jawo an samu ragi a gangar danyen mai a duniya.
Mawakin Najeriya, David Adeleke da aka fi sani da Davido ya kashe Dala miliyan 3.7, kudin da ya haura Naira biliyan 5 a bikin auren shi da Chioma Rowland a Amurka.
Gwamnatin Najeriya ta kara jaddada cewa ba za ta karbi 'yan ciranin Amurka da shugaba DonaldTrump ke son turowa. Hakan na zuwa ne bayan sun fara isa kasashen Afrika.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya laftawa kasashe da dama haraji ciki har da Najeriya. Donald Trump ya kakaba harajin ne bayan wa'adin da ya bayar ya cika.
An gudanar da binciken kwa-kwaf kan rahoton karya da ake ta yada wani faifan bidiyo da ke nuna shugaban Iran na gargaɗin Najeriya kan rikicin kasar da Isra’ila.
Kasar Amurka ta yi korafi kan yadda gwamnonin Najeriya ke kashe kudi wajen sabunta wa da gina gidajen gwamnati maimakon inganta rayuwar talakawan kasar.
Ayatollah Khamenei ya ce ba mallakar nukiliya ba ne ke sanya su rikici da kasashen Turai, Amurka, Isra'ila da sauransu yayin kwana 40 na jimamin sojojin Iran.
Amurka
Samu kari