Amurka
Trump ya nuna goyon baya ga harin Isra’ila kan Iran idan ta ci gaba da shirinta na nukiliya, sai dai yana son a warware matsalar ta diflomasiyya.
Gwamnatin Najeriya ta jajanta wa Amurka bisa ambaliyar ruwan da ta kashe mutane 120 a jihar Texas. Ana cigaba da neman mutanen da aka rasa bayan ambaliyar.
Gwamnatin Amurka ta yi martani kan kin karbar 'yan cirani da suka hada da fursunoni da shugaba Trump ya ce zai turo Najeriya daga Amurka kan dokar biza.
Shugaba Trump ya ziyarci Texas don duba ambaliyar da ta kashe mutane 120, zai gana da iyalai da jami’an ceto, yayin da har yanzu ba a gano mutane 160 ba.
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da bukatar Donald Trump ta turo fursunoni da 'yan ciranin Amurka da suka fito daga Venezuela. Ta ce ita ma tana da matsaloli.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yaba da Turancin shugaban Liberia, Joseph Boakai, yana mamakin yadda yake magana cikin kwazo a gaban shugabanni.
Firaministan Isra'ila, Benjamim Netanyahu ya kai ziyara ƙasar Amurka kuma ya samu ganawa da Shugaba Donald Trump ranar Talata, sun tattauna kan Gaza da Iran.
Shugaban Amurka ya yi barazanar laftawa Najeriya da wasu kasashen BRICS sabon haraji na kasi 10. Masana sun bayyana cewa hakan zai shafi tattalin Najeriya.
Shugaban Iran, Pezeshkian, ya ce za su iya warware sabani da Amurka ta hanyar tattaunawa, amma amana ce kalubale bayan yunkurin kisan gilla da Isra'ila ta masa.
Amurka
Samu kari