Amurka
Shugaban Amurka Donald Trump ya sake tayar da kura bayan ya sanar da neman dakatar da shigowar ’yan ƙasashen da ya kira “ƙasashe masu tasowa”, musamman daga Afrika.
Mutanen Utqiagvik a Alaska ba za su sake ganin hasken rana ba tsawon kwanaki 64 bayan fara dogon dare, sakamakon juyawar Duniya da ake samu a shekara.
Hukumar USCIS ta ce ta fara duba yiwuwar kwace damar zama a Amurka ga mutanen ƙasashe “masu matsala”, bisa umarnin Shugaba Donald Trump bayan harbin sojoji.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kafa wata tawaga ta musamman da za ta yi aiki a wani kwamitin hadin gwiwa tsakanin Najeriya da Amurka kan tsaro.
Sojar Amurka, Sarah Beckstrom da dan bindiga ya harba ta rasu bayan fama a asibiti. Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce zai sauya dokokin shiga Amurka.
Shugaban Amurka Donald J. Trump ya yi magana bayan wani dan bindiga ya harbi sojojin Amurka a kusa da fadar White House. Ya ce barazana ne ga tsaron Amurka.
Amurka ta fitar da bayanai kan wanda ake zargi da kai hari kusa da fadar White House ya harbi sojoji. An ce hi ne Rahmanullah Lakamal daga Afghanistan
Rundunar 'yan sandan Washington DC da ke Amurka, ta tabbatar da cewa an harbi sojojin kasa biyu har sun aamu raunuka a kuaa da fadar White House.
An kashe babban kwamandan sojin Hezbollah, Hassan Ali Tabtabai, a harin da Isra’ila ta kai Lebanon, lamarin da ya jawo fargaba bayan shekara guda da tsagaita wuta.
Amurka
Samu kari