Amurka
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya yi martani ga sanatan Amurka, Ted Cruz, wanda ke shirin gabatar da kudirin hana shari'ar musulunci a Najeriya.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yi barazanar aika sojojin Amurka zuwa Najeriya idan gwamnati ta kasa dakatar da kashe-kashen Kiristoci a kasar.
Sanata Ali Ndume ya ce sakacin gwamnatin tarayya da Majalisar Dattawa ne ya jawo Amurka ta saka Najeriya a kasashen da ake da babbar damuwa kan yancin addini.
Hadimin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, Bayo Onanuga ya yi martani ga gwamnatin kasar Amurka kan zargin kisan Kiristoci a Najeriya inda ya karyata jita-jitar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya fadawa takwaransa na Amurka cewa Najeriya ka mutunta kowane addini, ba ta yarda da zalunta ko cin zarafin wani addini ba.
Sanata Ted Cruz na kasar Amurka ya sha alwashin gabatar da kudirin doka a Majalisa domin hana aiwatar da dokokin shari'ar musulunci da batanci a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta yimartani ga Donald Trump kan cewa ana yi wa Kiristoci kisan kare dangi a kasar. Ta ce babu kamshin gaskiya a zargin da Trump ya yi.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umarci majalisar Amurka ta yi bincike kan zargin kisan Kiristoci da ya ce ana yi a Najeriya. Ya ce ba zai zuba ido ba.
Isra'ila ta kai sababbin hare hare masu muni Gaza bayan sulhu da Amurka ta jagoranta a Oktoba. Sojojin Isra'ila sun kashe mutum sama da 100 a Falasdinu.
Amurka
Samu kari