Amurka
Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
A labarin nan, za a ji cewa Riley Moore, Dan Majalisar Amurka da ya dage a kan batun kisan kiristoci a Najeriya ya koma kasarsa da shirin rubuta rahoto.
Dakarun tsaron ruwa da sojojin Amurka sun kwace wata babbar tankar mai mallakar wani kamfanin Najeriya a wani jirgin ruwa. Masanan Najeriya sun yi martani.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya caccaki shugaban Colombia Gustavo Petro, bayan harin da ya kai Caribbean, Venezuela. Ya bukaci shugaban ya mayar da hankali.
Gwamnatin tarayya ta shaida wa tawagar Amurka da ta kawo ziyara Najeriya cewamatsalar tsaron da ta addabi kasar nan ba ta da alaka da tauye wani addini.
A labarin nan, za a ji cewa jirgin ruwa daga Amurka, wanda ke dauke da alkama ta miliyoyin Dala ta sauka a Najeriya a wani yunkurin inganta kasuwanci.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya ce ya ji mummunan labarin kisan al'ummar Kirista a jihar Benue yayin ziyararsa sansanonin ‘yan gudun hijira.
Rahoton nan ya bayyana irin jihohin da za su sha wahala idan Amurka ta kawo hari kan Najreiya bisa barazanar Donald Trump. An fadi jerin jihohin Arewa 15 a ciki.
Dan majalisar dokokin Amurka, Riley Moore ya yaba da matakan da Najeriya ke dauka kan matsalar tsaro bayan ceto dalibai sama da 100 da aka sace a makarantar Neja.
Amurka
Samu kari