Amurka
Jami'an shige da ficen Amurka sun budewa wani mutum dan kasar Venezuela wuta. Hukumomi sun ce jami'in ya bude wuta ne domin kare rayuwarsa a Minneapolis.
Rahoto ya ce ana matsawa shugaban kasa Bola Tinubu lamba da ya maye Kashim Shettima da mataimaki Kirista a zaben 2027. An ambaci sunan Kiristoci uku.
Shugaba Donald Trump ya ce ya samu bayanai da suka ce an daina kashe masu zanga-zanga a Iran. Ya ce zai kai hari ne idan aka cigaba da kashe masu zanga-zanga.
Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi Amurka kan barazanar kai hari Iran yayin da ake zanga-zanga. Trump ya yi barazanar kai hari Iran don taimakon masu zanga-zanga.
Kakakin 'yan sanda Najeriya, Benjamin Hundeyin ya ce rundunar 'yan sanda ta kasa tana da bayanai a kan yadda Amurka ta kawo hari amma ba za su fitar da su ba.
Matasa na cigaba da zanga-zanga a Minneapolis na jihar Minnesota. Masu zanga-zanga na arangama da jami'an tsaro yayin da Trump ke barazana ga kasar Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ta dauki wani kamfanin Amurka da ya ƙware wajen kamun ƙafa da gwamnati domin aika sako ga Donald Trump kan kare kiristoci.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya yi martani kan tallafin kayan aikn sojoji da Amurka ta ba Najeriya. Ya ce ya kamata sauran kasashe su taimaka.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Amurka ta bayyana dora harajin kashi 25 a cikin 100 ga kasashen da ke ci gaba da huldar kasuwarnci da kasar Iran.
Amurka
Samu kari