Amurka
An kai wa Ilhan Omar hari da allura mai dauke da sinadarin ruwa a Minneapolis; an kama maharin yayin da take sukar hukumar ICE a ranar 27 ga Janairu, 2026.
Masu zanga-zanga na cigaba da fitowa kan tituna a biranen Amurka bayan an harbe wani jami'in lafiya mai suna Alex Pretti a jihar Minneapolis. Trump ya yi magana.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar Amurka na ta kashe 'yan ta'adda masu kashe Kiristoci a Najeriya yayin taro a Devos na Switzerland.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana tura manyan jiragen yaki Gabas ta Tsakiya kusa da Iran a halin yanzu domin jiran ko ta kwana.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya tura jakadu hudu daga cikin 68 da aka tantance zuwa kasashen da za su yi aiki. Tura jakadun ya biyo bayan tantance su.
Bayan harin yan bindiga a Kaduna, kasar Amurka ta buƙaci Najeriya ta ƙara tsaurara matakan kare Kiristoci bayan sace-sace a coci da aka yi a jihar.
Gwamnatin kasar Amurka ta sake turo tawaga Najeriya domin tattaunawa kan batutuwan da suka shafe kare rayukan kiristoci da yako da ta'addanci a kasar.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yi gargadi da cewa za a shafe Iran a doron kasa idan aka kai masa hari ko aka kashe shi yayin da ya ke musayar yawu da Tehran.
Ofishin jakadancin kasar Amurka a Najeriya ya yi jimamin rasuwar Imam Abdullahi Abubakar, malamin Musulunci da ya ceci Kiristoci 300 a jihar Plateau.
Amurka
Samu kari