Amurka
Amurka za ta buɗe sabon ofishin jakadancinta na $537m a Legas zuwa 2028; mutum 2,500 suna aiki a wurin duk da fargabar korar ƴan Najeriya daga Amurka a yau 2026.
A labarin nan, za a ji ceewa yan majalisar Amurka sun dage, ana son a karbi shaidu don tabbatar da zargin yi wa kiristoci kisan kare dangi a Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta sanar da cewa sojojinta da ke Gabas ta Tsakiya sun harbo wani jirgin leken asirin Iran a kusa da teku. Iran ta ce jirgin ya gama aikinsa.
Kwamandan sojojin Amurka na AFRICOM, Janar Dagvin Anderson ya ayyana Najeriya a matsayin babbar abokiyar yaki da 'yan ta'addan ISIS da Al-Qaeda a wani taro.
Kasar Amurka ta aike da rukunin sojoji zuwa Najeriya domin karfafa yaki da ta’addanci a Yammacin Afirka, bisa yarjejeniya tare da gwamnatin Najeriya.
Dan majalisar wakilai a Amurka, Riley Moore, ya gana da gwamnan jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang. Ganawar ta su ta gudana ne a kasar Amurka.
Gwamnatin Amurka ta fitar da sunayen 'yan Najeriya 79 da Donald Trump zai maido gida Najeriya bisa kama su da manyan laifuffuka a fadin kasar Amurka.
Kasar Amurka ta gargadi yan kasarta kan ziyartar Nijar a 2026, saboda tabarbarewar tsaro da ayyukan ta’addanci, tare da sabbin sharuddan tafiye-tafiye.
Amurka ta gargaɗi ƴan ƙasarta kan ziyartar jihohin Najeriya 18 saboda garkuwa da ta'addanci; ta bayyana Najeriya a matsayin wurin da ke da babban haɗari a 2026.
Amurka
Samu kari