Siyasar Amurka
Shugaban kasar Amurka, Donlad Trump ya bayyana sanya sababbin harajin kaya a kan wasu ƙasashen duniya, a kokarinsa ya tattaro wa kasar karin kudin shiga.
Gwamnatin Trump na iya korar ‘yan Najeriya da ke karatu a Amurka, yayin da JD Vance ya koka kan daliban waje da ke mamaye guraben karatu da ya kamata a ba Amurkawa.
Gwamnatin Amurka karkashin Trump za ta kakaba takunkumi ga Najeriya kan rahoton kashe kashe da ake. Amurka ta ce ana yawan kashe Kiristoci a Najeriya.
Amurka ta tallafa wa Najeriya da $763m a 2024, inda aka fi ba da muhimmanci ga kiwon lafiya, tsaro, tattalin arziƙi, ilimi da jin ƙai, kafin dakatar da USAID.
Wani rahoto ya bankado yadda manyan jami'an gwamnatin Amurka, daga ciki har da tsohon shugaban kasar, Joe Biden su ka taimaka wa Shugaban Binance a Najeriya.
Kasar Amurka ta bayyana cewa kasarta ta na taimakawa Najeriya da sauran kasashen da suke da bukatar hakan, duk da zargin da ake yi a kan USAID na hannu a Boko Haram.
Bayan umarnin shugaba Donald Trump kan dokar zama ɗan kasa ga ya'yan yan gudun hijira, Kotun daukaka kara ta ki dage dakatarwar da aka sanya kan umarninsa.
Sanata Geraldine Thompson ta jihar Florida a ƙasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya bayan an mata tiyata domin gyara mata gwiwarta a ƙasar Amurka.
FBI ta cafke Oba Joseph Oloyede, Sarkin Ipetumodu, bisa zargin satar kudaden tallafin COVID-19. Ya samu miliyoyin daloli ta hanyar takardun karya.
Siyasar Amurka
Samu kari