Siyasar Amurka
Fadar White House ta fitar da rahoto game da lafiyar shugaba Dona;d Trump bayan duba shi a asibiti. An bukaci Trump ya rage kiba kuma ya riga motsa jiki.
Fadar White House na neman a sanya hoton Donald Trump saboda murnar cikar kasar shekara 250. Za a yi muhawara a majalisar dokokin Amurka kan batun.
Jam'iyyar APGA ta bayyana Nazir Dahiru Bauchi a matsayin matashi mai himma, wanda ke da kwarewa da gogewar harkokin shugabanci domin sauya fasalin Bauchi.
A labarin nan, za a ji hukumar binciken manyan laifuffukan a Amurka, FBI ta binciko yadda yara masu shekaru 17 da 18 suka samu damar kitsa harin da ya kashe musulmi.
A labarin nan, shugaban Amurka Donald J Trump ya sake nanata barazana ga kasar Iran game da sanya hannu a kan yarjejeniyar da Amurka ta gabatar gare ta.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ki zuwa kasar AMurka da wayar hannu domin tsoron kar 'yan China suka su masa kutse yayin da ya je ziyara Beijing.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya kama hanyar zuwa kasar China domin tattauna batun kasuwanci da harkokin tsaro duniya. Trump zai tattauna batun Iran a China.
Pentagon ta sanar da cewa yaƙin Iran ya ci dala biliyan 29 a watanni biyu zuwa Mayu 2026, lamarin da ya haifar da taƙaddama tsakanin Trump da ƴan Democrat.
A labarin nan, za a ji cewa kasashen Amurka da Iran sun sake samun rashin fahimta bayan bangarorin biyu sun ki amincewa da sharuddan sulhun da suka aika wa juna.
Siyasar Amurka
Samu kari