Siyasar Amurka
Dr. Walid Phares ya bukaci Trump ya kafa sansanin soja a Port Harcourt don hana Boko Haram da masu jihadi kisan Kiristoci da barazana ga tsirarun Musulmi.
Donald Trump ya ba da umarnin a fara gwajin makaman nukiliya nan da nan don daidaita da Rasha da China, matakin da ya haifar da suka daga majalisar Amurka.
Donald Trump ya yi barazanar kai hare-haren Amurka a Najeriya saboda zargin kashe Kiristoci. Tinubu ya yi bayani cewa Najeriya na kare ‘yancin addini.
A tarihin Najeriya, an samu lokutan da kasar ta shiga yaki da wasu kasashe saboda dalilai da dama da ke alaka ta diflomasiyya da dai kawo dauki kan wasu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Amurka ta sake kakkausan kalamai ga Najeriya bayan ta yi barazanar kawo mata hari a kan batun kisan kiristoci.
Shugaba Donald Trump ya fara gina sabon dakin taro da zai lakume dala miliyan 250 a Fadar White House, inda aka hango masu aiki na rushe wani bangare na East Wing.
A labarin nan, za a ji cewa Amurka ta yi barazanar murkushe Hamas a kan yarjejeniyar zaman lafiya da aka kulla da Isra'ila duk da kungiyar ta karyata kai hari.
A labarin nan, za a ji yadda zargin da Amurka ta yi a kan Najeriya na cewa ana yi wa kiristoci kisan kiyashi ya dauki hankali, ana son fara bincike.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ya kuma fito da bukatarta ga Majalisar Dinkin Duniya wajen tabbatar da cewa ta samu kujera a Majalisar Dinkin Duniya.
Siyasar Amurka
Samu kari