Siyasar Amurka
A labarin nan, za a ji yadda zargin da Amurka ta yi a kan Najeriya na cewa ana yi wa kiristoci kisan kiyashi ya dauki hankali, ana son fara bincike.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ya kuma fito da bukatarta ga Majalisar Dinkin Duniya wajen tabbatar da cewa ta samu kujera a Majalisar Dinkin Duniya.
Gwamnatin Amurka karkashin Donald Trump ta hana jami'an gwamnati da shugaban kasar Iran sayayya yayin taron majalisar dinkin duniya da ake yi a birnin New York.
Kasashen duniya 142 ciki har da Najeriya sun goyi bayan kafa kasar Falasdinawa a Gaza duk da adawar da Isra'ila da Amurka suka nuna a majalisar dinkin duniya.
Hukumar shige da fice ta Amurka ta kori 'yan Najeriya sama da 2,300 a cikin shekaru 11, inda aka sanya Najeriya a kan gaba a yawan 'yan Afirka da aka kora.
Gwamnatin Amurka na shirin hana jakadun Iran sayayya a wasu manyan shagunan kasar yayin da za su je taron majalisar dinkin duniya na 2025 a Satumba.
Shugaba Donald Trump ya karyata jita-jitar mutuwarsa da ta bazu a shafukan sada zumunta, ya ce bai taba jin wannan labarin ba sai da aka tambaye shi.
Wata kotun Amurka ta daure Sarkin Ipetumodu na jihar Osun sama da shekara hudu bayan kama shi da karkatar da Naira biliyan 6.4. Oba Joseph Oloyede zai yi kurkuku.
Sakataren tsaron Amurka ya kori sojan Amurka, Laftanar Janar Jeffrey Kruse da ya karyata ikirarin Donald Trump kai cewa ya lalata cibiyoyin nukiliyar Iran a baya.
Siyasar Amurka
Samu kari