Siyasar Amurka
Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce watarana Musulmi zai shugabanci Amurka. Ya yi magana ne bayan nasarar Zohran Mamdani a New York.
A wannan labarin, za a ji cewa tsohon darektan DSS, Mike Ejiofor ya gargadi gwamnatin Najeriya da ta dauki barazanar da Donald Trump ya dauka da muhimmanci.
Dan jam'iyyar Democrat, Zohra Kwame Mamdani ya zama Musulmi na farko da ya lashe zaben magajin garin New York duk da barazanar Donald Trump ga jama'a.
Yan majalisar Amurka biyu, Gregory Meeks da Sara Jacobs, sun soki barazanar Trump ta daukar matakin soja kan Najeriya, suna kiranta rashin hankali da ganganci.
Tsohon mataimakin shugaban Amurka, Dick Cheney, ɗaya daga cikin manyan masu fadi a ji a tarihin siyasar kasar, ya rasu yana da shekaru 84 bayan fama da ciwon zuciya.
A labarin nan, za a ji cewa kasar China ya gargadi Amurka da ta daina tsoma baki a lamarin da bai shafe ta ba a Najeriya, domin ba za ta lamunta ba.
Jagoran Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya bayyana cewa ba za su shirya da Amurka ba har sai ta cika sharudan yanke alaka da Isra'ila da daina tsoma baki a yankinsu.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya zargi 'yan adawa da zazzafar siyasa har ta kai ga yada cewa ana kashe kiristoci.
Dr. Walid Phares ya bukaci Trump ya kafa sansanin soja a Port Harcourt don hana Boko Haram da masu jihadi kisan Kiristoci da barazana ga tsirarun Musulmi.
Siyasar Amurka
Samu kari