Siyasar Amurka
Sojojin Amurka biyu da wani mai farar hula sun mutu a Palmyra, Syria, bayan harin kwanton bauna da wani dan ISIS ya kai kan dakarun hadin gwiwar Amurka da Syria.
A labarin nan, za a ji cewa Riley Moore, Dan Majalisar Amurka da ya dage a kan batun kisan kiristoci a Najeriya ya koma kasarsa da shirin rubuta rahoto.
Dakarun tsaron ruwa da sojojin Amurka sun kwace wata babbar tankar mai mallakar wani kamfanin Najeriya a wani jirgin ruwa. Masanan Najeriya sun yi martani.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya caccaki shugaban Colombia Gustavo Petro, bayan harin da ya kai Caribbean, Venezuela. Ya bukaci shugaban ya mayar da hankali.
A labarin nan, za a ji cewa jirgin ruwa daga Amurka, wanda ke dauke da alkama ta miliyoyin Dala ta sauka a Najeriya a wani yunkurin inganta kasuwanci.
A labarin nan, za a ji cewa Riley Moore da tawagarsa da suka sauka a Najeriya gane da zargin kisan kiristoci ya magantu bayan taron da ya yi da Nuhu Ribadu.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya mai kare hakkin dan adam, Barista Bulama Bukarti ya shawarci tawagar Amurka kan kisan kiristoci ta ziyarci Arewa.
Gidauniyar Abdullahi Umar Ganduje ta fitar da fom din shiga sabuwar Hisbah da Ganduje zai kafa a Kano. Za a kafa Hisbah tsagin Ganduje a Kano ne domin ayyukan addini
Gwamnatin Amurka ta tabbatar da garkame wani dan Najeriya mai suna Oluwaseun Adekoya shekara 20 bayan kama shi da laifin damfara ta banki da sojan gona.
Siyasar Amurka
Samu kari