Operation hadin kai
Annobar COVID-19 ta yi kamu a Ghana inda Coronavirus ta harbi Ministan harkokin lafiyan tarayya. A Najeriya kuma yawaitar fyade ta sa IGP zai bayyana a Aso Rock
Da ya ke magana da manema labarai, Magashi ya ce wannan matsala na daga cikin abubuwan da ya gabatar yayin taron majalisar zartarwa na mako - mako da aka gudana
Kiran Shugaba Buhari ya tsige manyan ya na kara samun karbuwa a Najeriya bayan NBA ta fito ta na cewa a sauke shugabannin sojojin domin a kawo sababbin tsare-tsare.
Miyagu sun hallaka mutane 21 a karamar hukumar Giwa a makon nan. ‘Yan bindiga sun kona mutane rututu kurmus da ransu a Bakali. An badawa Jama’a wuta daga gama Jana’izar wadanda aka kashe
A halin yanzu, Sultan na Sokoto, ya ce ya zoma dole a kawo karshen kisan Bayin Allah. Majalisar kolin Musulmai ta fito ta yi magana wannan karo.
Akwai yiwuwar Gwamnonin Arewa ta tsakiya su kafa ‘Yan Sandansu musamman kamar na Yarbawa. Gwamnonin tsakiya sun yi zama har sun dauki matakai domin kawo zaman lafiya.
Ya daina magana tun yana saurayi, amma hakan bai hana shi ci gaba da binciken kimiyya ba, inda yake amani da wata kwamfiyuta da take magana a madadinsa, bayan ta karanta idonsa da kwakwalwarsa ta san me yake son fadi