Kudu maso gabashin Najeriya
Shekaru uku kenan da sace dan takarar gwamna a jam'iyyar LP, Hon. Obiora Agbasimalo a yankin Luli a ranar 18 ga watan Satumbar 2021 a jihar Anambra.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya amince da fara biyan sabon mafi karancin albashin N70,000 a karshen wannan watan Oktobar 2024 da muke ciki.
Rundunar yan sanda a jihohin Arewa da Kudu sun yishiri domin magance masu tayar da fitina a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a watan Oktoba.
Sanatoci sun tafka zazzafar muhawara a lokacin sake duba kundin tsarin mulkin kasar na 1999 inda wasu ke ba da ra'ayin komawa mulkin yankin, wasu kuma na adawa.
Gwamnatin Akwa Ibom ta sanar da mutuwar mai dakin gwamnan jihar, Fasto Misis Patience Umo Eno. An rahoto cewa uwar gidan gwamnan ta rasu ne a ranar Alhamis.
Gwamnatin jihar Abia karkashin jagorancin Gwamna Alex Otti ta bayyana shirinta na fara biyan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata daga watan Oktoba, 2024.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce za su yi amfani da dabarun siyasar Edo wajen karbe wasu jihohi a shiyyar Kusu maso Gabas.
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan kungiyar aware ne sun kai farmaki gidan mai mallakin Gwamna Peter Mbah a jihar Enugu.
Jam'iyyar APC ta yi ikirarin cewa gwamnan Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo ya ba da umarnin a cire dukkanin allunan shugaban kasa Bola Tinubu daga jihar.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari