Kudu maso gabashin Najeriya
An gudanar da bincike kan rahoton da aka yada cewa shugaban kasa Bola Tinubu, ya amince a kafa kasar Biafra. Binciken ya fayyace gaskiya kan batun.
Shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya ce jam'iyyar za ta kwace jihar Anambra ganin yadda suka ware kansu saboda rashin kasancewa da Gwamnatin Tarayya.
Cif Ikechukwu Nnadi wanda aka fi sani a Andy Best, shahararren mai shirya fina-finai a Najeriya ya mutu a wani asibitin Owerri, babban birnin jihar Imo.
Yayin da 'yan Najeriya ke cikin mawuyacin hali, ashe wasu gwamnoni su na shan wahala bayan Gwamna Charles Soludo ya ce ya shafe shekaru biyu ba tare da albashi ba.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charlse Soludo ya caccaki wani shugaban karamar hukuma a jihar kan rashin kula da aikin da aka saka shi a yankinsa.
Miyagin ƴan bindiga sun kashe yan sandan da ba su gaza biyar ba a titin Hilltop, a babban birnin jihar Ebonyi ranar Jumu'a, 8 ga watan Maris, 2024.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya tura sakon jaje ga fitattun sarakunan gargajiya uku a jihar kan rasuwar matansu inda ya ce mutuwar da abin takaici.
Mafi yawan gwamnoni na korafi kan yadda suke samun jiharsu bayan tsohuwar gwamnati ta sauka, Gwamnan Abia ya magantu kan yadda ya samu tashi jihar.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027, Da alamu Tinubu ba zai sake tsayawa takara ba yayin da ake neman kawo dokar da za ta hana wasu yankuna takara.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari