Jihar Sokoto
Ana zargin ‘yan ta’adda a yankin Arewa na fara guduwa daga maboyarsu bayan hare-haren sama da kasar Amurka ta kai a Sokoto da wasu sassan Najeriya.
Mai ba Shugaba Tinubu shawara kan yada labarai, Daniel Bwala ya bayyana hare-haren sama da Amurka ta kai wa ‘yan ta’adda a Sokoto a matsayin abin da ke da “ruɗani”.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ya sauya ranar kai harin sojoji kan ’yan ISIS a Najeriya zuwa ranar bikin Kirsimeti domin wani dalili na musamman.
Hafsun sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shuaibu ya kai ziyarar girmamawa ga mai alfarma Sarkin Musulmi a jihar Sokoto bayan harin Amurka a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya yi martani kan harin da Amurka ta kawo Najeriya. Ya bukaci jama'a su kwantar da hankulansu.
Najeriya ta fadi ainihin wuraren da bama-baman da Amurka ta harbo Najeriya suka sauka bayan Donald Trump ya kawo hari. Burbudin makamai sun sauka a Jabo da Offa
Gwamnatin jihar Sokoto ta yi bayani game da harin da sojojin Amurka suka kai jihar bisa umarnin shugaba Donald Trump. Ta bayyana cewa ba a kashe farar hula ba.
Ministan Harkokin Waje, Yusuf Tuggar, ya tabbatar da cewa Shugaba Bola Tinubu ya amince da hare-haren sama na Amurka kan sansanonin ’yan ta’adda a Sokoto.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna Sakkwato sun shiga tashin hankali a lokacin da suka ji kara da haske a sararin sama gabain saukar 'bam' a yankin Jabo.
Jihar Sokoto
Samu kari