Jihar Sokoto
Hukumar hasashen yanayi ta kasa, NiMet ta sanar da cewa za a iya samun ruwan sama a wasi jihohin Arewa ta Yamma da Arewa ta Tsakiyar Najeriya a yau Juma'a.
Hukumar kula da sufurin ruwa ta kasa (NIWA) ta yi martani kan rahotannin da ke cewa wasu 'yan bindiga sun nutse a cikin kogi a Sokoto bayan jirginsu ya yi hatsari.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa akalla ‘yan bindiga 150 sun nutse bayan jirgin ruwa da ke dauke da su ya kife a yankin Sabon Gida na jihar Sokoto.
Dan ta'adda, Bello Turji ya tilasta mazauna Bargaja a jihar Sokoto tserewa bayan barazanar kisa da hare-hare masu tsanani da suka dade suna faruwa.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Gwamnan jihar Sakkwato kuma tsohon Shugaban Majalisar wakilai ya rika sauya sheƙa daga fara siyasarsa kafin ya ci birki a ADC.
Malamin addinin Musulunci, Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya caccaki masu tallan tikitin Muslim Muslim ga Bola Tinubu. Ya ce Tinubu bai damu da Musulmi ba.
Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa Sokoto ya sanar da cewa a yau Alhamis zai gabatar da sallar azumi bayan ya ce sun ga watan Shawwal. Ya yi haka ne sabanin Sarkin Musulmi.
Raoton da muke samu ya bayyana yadda dan majalisar tarayya a PDP ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC a jihar Sokoto yayin da ake shirin zaben 2027.
An karyata rahoton cewa rundunar sojojin Najeriya ta harbo jirgin yaki mara matuki na Iran a Sokoto, bincike ya tabbatar da cewa labarin karya ne.
Jihar Sokoto
Samu kari