Jihar Sokoto
Mai alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci makiyaya da su rungumi kiwon zamani domin kaucewa rikici da manoma a Najeriya. Ya gana da dakarun 'yan sanda da NIS.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya bayyana cewa 80% na matsalar tsaron da ake fama da ita tana da alaka da shan miyagun kwayoyi mussmman a wurin matasa.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai wani harin ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kashe wani babban limami tare da sace matan aure yayin harin.
Gwamnatin Sakkwato karkashin jagorancin Gwamma Ahmed Aliyu ta ce ba za ta dauki rahotanni sirri da ke nuna shirin da kasurgumin dan bindiga, Bello Turji ke yi ba.
Kungiyar JNI karkashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi ta bukaci Musulmi su dage da addu’ar neman taimakon Allah kan matsalar tsaro a Najeriya.
Dan ta'adda, Bello Turji ya bayyana cewa a shirye yake a yi zaman lafiya da shi ko kuma yaki idan aka zabi hakan. Bello Turji ya ce bai ajiye makami ba.
Wasu rahotanni sun bayyana cewa jagoran ‘yan bindiga Bello Turji ya fitar da bidiyo inda ya yi ikirarin kashe sojoji bayan harin da ya afku a Isa.
Wasu dakarun sojojin Najeriya sun rasa ransu sakamakon fashewar bam a jihar Sokoto. Ana zargin 'yan bindiga ne suka dasa masu bam din a kan hanya.
Rahotanni da muke samu sun ce ana zargin cewa mayaƙan da ke biyayya ga dan ta'adda, Bello Turji na samun horon amfani da makamai a gabashin Sokoto.
Jihar Sokoto
Samu kari