Jihar Sokoto
Tsohon ɗan takarar gwamnan Sokoto a PDP, Saidu Umar Ubandoma ya fice daga PDP zuwa APC a Sokoto, yana mai danganta matakin da jagorancin Sanata Aliyu Wamakko.
Hukumar NiMet ta yi gargadin cewa jihohi 27 na Najeriya na cikin hadarin ambaliyar ruwa tsakanin 1 zuwa 10 ga Yuli, tare da bukatar daukar matakan kariya.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a wasu kauyukan jihar Sokoto. Hare-haren sun jawo mutane da dama sun tsere daga gidajensu don samun tsira.
Rahotanni sun nuna cewa jama'a sun taru sun yi jan'izar magajin garin Kulodo, babban dansa da wasu mutane 4 da aka kashe a harin 'yan bindiga a Sakkwato.
Gwamnatin Tarayya ta karɓi 'yan Najeriya biyar da aka ceto daga gidan yarin MACA a kasar Côte d’Ivoire, yayin da mutum na shida ya rasu bayan sakinsa.
Dandazon mutane da suka rasa gidajensu saboda matsalar tsaro a yankin karamar hukumar Bodinga ta jihar Sakkwato sun fito zanga-zanga don jawo hankalin gwamnati.
'Yan bindiga sun kashe mai garin Kulodo, babban ɗansa da mutum biyar a Bodinga ta jihar Sakkwato, yayin da matasa suka tare hanyar Sakkwato-Jega.
'Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Sabon Birni a Sokoto, sun sace matan aure, yara kanana ciki har da matar liman, sun harbe dan shekara 10.
A labarin nan, za a ji matakai da kalaman da ake dauka a matsayin batanci ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad SAW a addinin Musulunci da hukuncinsa.
Jihar Sokoto
Samu kari