Jihar Sokoto
Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya gargadi jami'an sojoji da su kaucewa duk wani lamari da ya shafi kabilanci ko bangarancin addini inda hakan zai raba Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi martani bayan kisan Farfesa Yusuf da Birgediya Janar Harold a Abuja. Ya fadi mafita kan matsalar yan bindiga.
Kungiyar addinin Musulunci MURIC mai gwagwarmayar kare hakƙin al'ummar Musulmin Najeriya ta nanata cewa har yanzun kujerar Sarkin Musulmi na tsaka mai wuya.
Kudurin sabunta dokar Masarautar Sokoto ya tsallake karatu na daya da na biyu a zauren majalisar Sokoto. Ana fargabar kudurinzai rage ikon Sarkin Musulmi
Gwamnatin jihar Sakkwato karkashin Gwamna Ahmed Aliyu ta musanta zargin cewa tana wasu shirye-shirye ta bayan fage domin sauke Mai alfarma Sarkin Musulmi.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya nemi a sanya masarautu a cikin kundin tsarin mulkin Najeriya domin kare su daga barazanar rugujewa.
Yan bindiga sun kai hari kan matafiya a hanyar Sokoto zuwa Kaduna inda suka kashe Farfesa Yusuf Saidu na jami'ar Usman Danfodiyo. Jami'ar ce ta sanar da haka.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya gargadi gwamnatin jihar Sokoto kan yunkurin da ta ke yi na cire sarkin musulmi, daga mukaminsa bayan MURIC ta fallasa.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta yi zargin cewa gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu na shirin tsige Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III.
Jihar Sokoto
Samu kari