Jihar Sokoto
Tsagerun 'yan bindiga sun sake sace mutane biyar a garin Gatawa da ke yankin Sabon Birni na jihar Sokoto, sun nemi a biya N500,000 a matsayin kudin fansarsu.
Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a ran Laraba don jimamin kisan gillar da yan bindiga suka yi wa jama'a fiye da 120 a kasuwar Goronyo, jihar Sokoto.
Hukumar NSCDC reshen jihar Sokoto ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke wasu da ake zargin yan bindiga ne da kuma masu kwarmata musu bayanai a jihar Sokoto.
Yan sandan jihar Sokoto ta karyata rahotannin da ke yawo na cewa ‘yan bindiga sun nada mambobinsu a matsayin sabbin hakimai da cin tarar jama'a a Sabon Birni.
Yan ta'adda da aka fi sani da yan fashin daji sun nada wasu mambobinsu a matsayin dagatai a wasu kauyuka a karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto. Kamar yad
Shugaban gwamnonin arewa maso gabas, Gwamna Babagana Umaru Zulum, ya ziyarci jihar Sokoto tare da bada tallafin makudan kuɗi ga iyalan mutanen da aka kashe.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace, gwamnatin sa ta miƙa bukatar a maida hanyoyin sadarwa da aka datse a jihar Sokoto saboda jami'an tsaro .
Shehu Rekeb, gagararren dan bindiga a Sokoto ya sanar da cewa sun kai farmakin Goronyo ne saboda Fulani 'yan uwansu da ake kashewa babu kwakwkwaran dalili.
Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki hukumomin tsaron Najeriya kada su bari masu tsattsauran ra'ayin addini su kwace ragamar mulki.
Jihar Sokoto
Samu kari