Jihar Sokoto
Rahotanni sun bayyana cewa kimanin mutane 43 ne suka mutu a wasu jihohin Najeriya sakamakon cin abinci mai guba. Wannan lamari ya fara firgita jama'a.
Gwamnatin jihar Sokoto ta amince da gina titin hanya wanda zai ba jami'an tsaro damar zuwa maboyar 'yan bindiga. Gwamnan ya ce ya shirya kare rayuka da dukiyoyi.
Mutane biyar yan gida daya sun mutu bayan sun sha miyar gishirin lalle a Sokoto yayin da biyu ke kwance a gadon asibiti. Kwamishinar lafiya ta tabbatar da lamarin.
Mazauna Gatawa da ke a Sabon Birni, jihar Sokoto sun mika lamuransu ga Allah yayin da suka dukufa da yin addu'o'in kubutar Sarkin Gobir daga hannun 'yan bindiga.
'Yan bindiga sun saki bidiyon Sarkin Gobir, Isa Muhammad Bawa da suka yi garkuwa da shi a watan Yuli. Sarkin ya roki gwamnatin Sokoto ta kai masa dauki.
Gwamnan Sakkwato, Ahmed Aliyu ta tausayawa iyalan waɗaɓda suka mutu da sauran waɗanda haɗarin jirgin ruwa ya rutsa da su a kauyen Dundaye ranar Lahadi.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya sanar da shirinsa na fara sayar da shimkafa a farashi mai rangwamen kaso 51%, ya ce hakan zai ragewa mutane raɗadi.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa NEMA ta tabbatar da mutuwar mutum hudu a hatsrin jirgin ruwan da ya afku a karamar hukumar Wamakko a Sokoto.
Gwamnatin Sokoto za ta fara kama masu maganganun batsa cikin masu tallen maganin gargajiya a jihar. Dr Jabir Sani Mai Hula ne ya bayyana haka a ranar Litinin.
Jihar Sokoto
Samu kari