Jihar Sokoto
Bullar ƙungiyar Lakurawa a yankin Arewa maso Yamma na zama babban barazana ga shugabannin yan bindiga wanda ka iya zama tashin hankali tsakaninsu.
Muhammad Salisu Gatawa da Abubakar Isa suna daga cikin daliban Sokoto 57 da Senata Lamido ya tallafa musu da damar yin karatu a fannoni daban-daban a Indiya.
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya samu nasarar zama gwarzon shekara a fannin raya birane da gina gidaje, an ba shi lambar yabo a birnin Abuja.
Gwamnati ta dauko hanyar kara wadata sassan Najeriya da wutar lantarki. Ana shirin kashe biliyoyin Naira don gina sababbin tashoshi a wasu garuruwa.
Rikakken dan ta'adda, Bello Turji ya yi barazanar daukar munanan matakai na kai hare-hare a wasu yankunan Sokoto da Zamfara idan ba a sako abokinsa da aka cafke ba.
Sojojin Najeriya sun kama hatsabibin shugaban 'yan bindiga Bako Wurgi, wanda ke da alhakin kisan sarkin Gobir, yayin da yake jinya a asibitin Shinkafi.
Dakarun sojojin Najeriya sun ci gaba da bude wuta kan 'yan ta'addan Lakurawa. Sojojin sun lalata sansanonin 'yan ta'addan da ke a jihohin Kebbi da Sokoto.
Gwamnatin Bola Tinubu ta shirya tsaf wurin tabbatar da samun ingantaccen tsaro a Arewacin Najeriya bayan ta tura dakaru na musamman domin yakar yan Lakurawa.
Hukumar Hisbah ta samu nasarar kama wasu kwalaben da ake zargin suna dauke da kayayyakin barasa a Sokoto. Ta yi magana kan matakin dauka na gaba.
Jihar Sokoto
Samu kari