Siyasar Najeriya
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta rasa daya daga cikin sanatocin da take da su a majalisar dattawa. Sanata Ogoshi Onawa ya bayyana dalilansa na barin PDP.
An garkame matashi Abubakar Salim Musa, matashi mai sukar Tinubu a gidan yarin Keffi, laamarin da ya janyo raddi daga Atiku Abubakar da Amnesty International.
Tsagin jam'iyyar adawa ta NNPP ya nuna goyon bayansa ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan takaddamar da yake yi da Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar dokokin Ribas ta bayyana ɓacin rai bisa abin da ta kira katsalandan a kokarinta na tsige Gwamna Siminalayi Fubara.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Ezenwo Wike ya bayyana cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai iya sauke shi daga kujerarsa a duk lokacin da ya ga dama.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang ya bukaci Gwamna Caleb Mutfwang ya bar kujerarsa ta gwamnati idan har ya zabi sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya bukaci jama’a su kwantar da hankalinsu yayin da majalisar dokoki ke ci gaba da yunkurin tsige shi daga mulki.
APC ta amince da Tinubu a matsayin ɗan takararta na 2027 a Kudu maso Gabas, yayin da suka yi watsi da takarar Peter Obi don gudun rarraba ƙuri'un Inyamurai a 2026.
Jam’iyyar APC ta bayyana kwarin gwiwar lashe zaɓen 2027 bisa tsari mai ƙarfi da nasarorin gwamnati, tana karɓuwa daga ’yan kasa da ƙaruwa mambobinta a faɗin ƙasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari